Gwamnatin kano ta umarchi sababbin hakimai dama tsofaffi da sufuto suyi hawan sallah biyo bayan umarnin gwamnan awani faifan video da yake yawo aka,fafan sadarwa Al – umar kano suna chike da farin chiki biyo bayan tsawan shekaru da aka,dauka ba.ahawan

Alhamdulillah