Tinubu yarantsar da sabon gwamnan Rivers

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya Rantsar da sabon Kantoman mulki na Jihar Rivers Vice Admiral Ibok-Ete Ekwe Ibas mai ritaya, asa da sa’oi 24 bayan kafa dokar ta baci da kuma dakatar da Gwamna Simi Fubara da ƴan majalisun dokokin jihar biyo bayan babban rikichin dake faruwa a Jahar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *