IRAN TAIKAI MUMMUNAN HARI KAN ISRA,IL

 

YANZU-YANZU: IRAN TAKAI MUMMUNAN HARE HARE KAN ISRAEL 🇮🇱  BAYAN MUMMUNAN HARI DA ISRAEL TAKAI A KASAR IRAN 🇮🇷  INDA AKA KASHE MANYAN COMMANDOJI SOJI GUDA HUDU A KASR IRAN DIN

Firaministan Isra’ila Benjamin Natenyahu, ya bayyana cewa hare-haren Iran ya karkata ne kan fararen hular Isra’ila maimakon kai hari kan manya sansanonin sojin kasar.

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana cewa sabbin hare-haren da Iran ta kaddamar a ƙarƙashin aikin “Honest Promise 3” sun fi karkata ne kan fararen hular Isra’ila, maimakon manyan sansanonin sojin ƙasar. Wannan furuci ya zo ne sa’o’i bayan Iran ta jefa makamai masu linzami da jiragen yaki marasa matuki (drones) zuwa yankuna daban-daban a Isra’ila, a matsayin martani ga hare-haren da suka yi sanadin mutuwar manyan jami’an Iran.

Netanyahu ya bayyana hakan a cikin wani jawabi ga ‘yan jarida, inda ya ce:

“Iran ta nuna a fili cewa ba wai tana kai hari ne don mayar da martani ga sansanin soja ba, sai don azabtar da fararen hula da su ba su da wani hannu cikin rikicin. Wannan babban laifi ne kuma Isra’ila ba za ta yi shiru ba

Kasar Iran 🇮🇷  ta tabbatar wa duniya chewa bama tafara komaiba tadau alwashin saitakai kasar Isra’ila kasa tare da shafeta adoran kasa

Allah yataimaki Musulunci da musulmai yarushe kafurchi da kaurai Amen

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *