YANZU YANZU
Majalisar Dokoki ta Iran ta amince da rufe Mashigin Hormuz a hukumance, wanda hakan zai katse hanyoyin jigilar danyen mai zuwa wasu kasashen yamma da dama

Adaran jiyane kasar Amurka takaiwa Iran 🇮🇷  wani mummunan hari agurin kere keren nukiliyarta harin dayajawo musu babbar barna akasar nantake Iran tafitar dawata sanarwa maidauke dakai sabon hare-haren kan kasar Isra’ila inda tadau alkawari zata harba mizal 2000 kan Isra’ila hakan akachigaba dakai sa babbin hare-haren har kamar yanzuma basu tsagaita hutaba •

Fara minister kasar iran 🇮🇷  yatafi kasar rasha gana da shugaban kasar biladin putin na kasar rashan

Wasu ruhotanni nanuni dacewa ziyarar da fara minister kasar Iran din zaikai tana da alamu da kasar rasha zata taimakawa Iran akan mugun hari da Amurka takaiwa Iran din adaran jiya.

Da akwai yuwar rasha zata taimakawa Iran din

Guri guda daya

Dubban yan kasar Amurka ne suka kai dafifi akan tituna suna zanga zanga akan rashin goyan bayan shugaban kasar donal Trump  dashiga yaki da karsar Iran million mutane a Amurka basa goyan bayan shaga yaki da shugaban kasar yayi  amma  alamu nanunawa fadan zai sake sabon salo duba da kasar koriya da arewa itama ta maida martani kan shugaban kasar Amurka Donald Trump tajamai kunne akan kokarin dayake nashgarwa Isra’ila yaki

Muna addu,ar Allah ya yaiyafawa fadan ruwa sanyi

Zamu chigaba da kawo muku rahotanni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *