JAMA.A ASSALAMU ALAIKUM BARKAN MU DA WAYAR GARIN SAFIYAR LITININ A YAU 23/06/2025 kasar Isra’ila takai wani mummunan hari a safiyar yau kan kasar iran inda kasar iran itama ta chigaba da harba makami mi linzami zamu chigaba da kawo muku rahotanni nan bada jimawaba
Agefe guda daya zakuji fara minister kasar iran 🇮🇷 yayi ganawar sirri da shugaban kasar rasha putin
Ziyarar tasa nada nasaba da Wani mummunan hari da Amurka takaiwa Iran 🇮🇷 Aranar asabar data gabata inda Amurka tayi alwashin kaiwani sabon harin anangaba daga bisani kuma Anjiyo shugaban kasar koriya ta arewa king Jong yana jan kunnan Amurka kada tashiga fadan da baruwanta
Ajiya Lahadi bayan harin da Amurka takaiwa Iran 🇮🇷 iran tadauki matakin gaggawa narufe bodar jirgin ruwanta
Shugaban kasar Amurka Donald Trump yaroki kasar chana data bawa iran 🇮🇷 hakurin kan bude bodar ta datayi sabida akwai barazanar durkushewar tattalin arziki bodar itache wacce ta hada kasashe wajan jigilar danyan man fetur inda tanan ake wuchewa akai man fetur kasuwar duniya inda ake hada hadar danyan man rufe bodar zaijawo tsadar man fetur a duniya kasashe dadama zasu sha wahala
Ayanzu haka kasar iran 🇮🇷 tana chigaba dakai sababbin hare-haren akan Isra’ila kuma tana chin nasara akalla tasaki makami mai linzami yakai 120 a kasar Isra’ila
muna adduar Allah yachigaba dabasu nasara akansu 🙏