AKWAI YUWAR KAYAN ABINCHI ZAI CHIGABA DA FADUWA A KASUWANNI DUBA DA YADDA AKE CHIKIN DAMUNA AMMA HARYANZU FARSHI SAKE KASA YAKE
YANZU-YANZU: Yadda Farashin Kayan Abinci Suka Ruguzo Kasa a kasuwar Makarfi.
Masara Mai Aure ₦32.000 ₦40,000
Masara Mara Aure ₦30.,000 zuwa ₦33,000
Dawa (G/corn) ₦34,000 zuwa ₦40,000
Dauro ₦56,000 zuwa ₦60.000
Gero ₦56,000 zuwa ₦59,000
Wake Fari Manya ₦75,000 zuwa ₦85,000
Wake Fari Ƙanana ₦80,000 zuwa ₦90,000
Waken Suya Silba ₦70,000 zuwa ₦77,000
Waken suya idon Fara ₦70,000 zuwa ₦73,000
Waken suya Zafa ₦70,000 zuwa ₦75,000
Shinkafa 2BC ₦37,000 zuwa ₦40,000
Shinkafa Jamila ₦,000 zuwa ₦40,000
Kalwa Babban buhu ₦145,000
Kalwa Ƙaramin buhu ₦120,000
Barkono ɗan Zagade ₦40,000 zuwa ₦50,000
Barkono ɗan Zagade Ban-ruwa ₦45,000 zuwa ₦55.000
Barkono Kimba ₦60,000 ₦75.000zuwa ₦80,000
Barkono Daurin Lagos ₦85,000 zuwa ₦95.,000
Ya danganta da kyan shi da kuma cikon shi
Rogo Babban Buhu ₦52,000 zuwa ₦55,000
Rogo Ƙaramin Buhu ₦32,000 zuwa ₦35,000
Tumatir Bushasshe:
Ƴar Zariya ₦62,000 zuwa ₦80,000
Ƴar Gamawa ₦70,000 zuwa ₦105,000
Ƴar Gashuwa ₦75,000 zuwa ₦110,000
Gyada Sabuwa Ta Kuli-Kuli ₦200,000 zuwa ₦210,000
Gyada Ta Soyu ₦210,000 zuwa ₦220,000
Shinkafa Tsaba ta Tuwo ₦100,000 zuwa ₦105,000
Shinkafa Ta Dafawa ₦100.,000 zuwa ₦115,000
Albasa Mai Kwara ₦50,000 zuwa ₦70,000
Albasa Yaska ₦40,000 zuwa ₦60,000
Albasa mai kwara sabuwa ₦40.000 zuwa ₦55.000
Albasa yaska 35.000 zuwa ₦50.000
Tsamiya Buhun sukari ₦38,000
Tsamiya Buhun masara ₦75,000
Tsamiya Buhun siminti ₦25,000
Dankalin Hausa ₦22,000 zuwa ₦24,000
Walahan Gwaza ₦26,000.
Zobo flower N22.000
Zobo Gari N45.000
Etc. Jimbo fas agro, mai nauyin 100,lg
Jan hankali ga yan kasuwa masu boye abinci gadukkannin alamu har wannan gwamnatin takare wa,adinta na shekara hudu abinci bazai darajaba yan kasuwa aguji boye abinchi dan gujewa faduwa ko asra duba da yadda tafaru ashekarar data huce mutane dadama sun zabga asara mai yawa yadda aka dunga siyan farun Wake buhu 120k yanzu yadawo 65k zuwa 70k yakamata yan kasuwa akiyaye
Allah yasa mudace
Aljazirahausa.com.ng