ANKAMA AHMAD ISAH ORDINARY PRESIDENT
AL,UMA DADAMA SUN SHIGA ZULIMI A NIJERIYA
wai shin menene gaskiyar lamari gamada jita jita da ake akan ahmad isah ORDINARY PRESIDENT bayan yadau wasu lokuta baya gabatar da shirin gidan radio birkita family sai dai magajinsa wato dan hajiya shi yake gabatar da shirin waishin ina ORDINARY PRESIDENT yashiga
Akwa nakin baya anatajin yanafada azzaluman kasarnan sun sakoshi agaba suna naiman rayuwarsa yanata fada domin yaja. Jurce wajan yaki da zalinchi da kuma naimawa mutane hakkinsu ga wa yan,da suka zalunchesu domin ganin anyi sulhu kokoma andawawa da wanda aka zalunta hakkinsa
Kwatsam sai akaga wata rigima tafaru a majalisar tarayya kasarnan ina a fara rigimar da sanata mai wakiltar kogi tatsakiya sanata nashata da kuma shugaban majalisar kasar sanata akpabio akan wata yar.hatsaniya
Inda majalisar tarayya tadakatar da sanata natasha a.inda sanata natasha tayi taran manema labarai take sanar wa mutane abunda yake faruwa a.tsakaninsu inda tashaidawa al’ummar kasar abunda yake tsakaninta da shugaban majalisar sanata akpabio yataba naimanta da lalata
Inda itakuma taki amunchewa daga nanne rigimar tasu tasoma faruwa idan tanemi gabatar da udiri sai aki bata dama tatashi ta gabatar daga nanne itakuma abun yake damunta a.inda ta tashi agaban majalisar take nuni dacewa itafa bata tsoran kowa kuma babu wani daya isa yahanata gabatar da udirinta yayan wannan sai kwatsam aka ganta
A gidan radion human right a shirin birkita family a inda takai korafinta akan sanata akpabio shugaban majalisar daga bisani Ahamd isa ya naimi shugaban majalisar dattawa dazo domin bada ba.asi akan abunda yafaru chan sai akaji shugaban majalisar dattawa yana chewa majalisar batasan wani gidan radio human right ba nantake yarubuta takardar gayyatar ahmad isah ORDINARY PRESIDENT akan yazo yabada ba.asin a ina suka sami register gidan radio nan nasa daga baya ahmad isah yatura lauyoyinsa domin sukareshi bayan wannan dabbarwar rigimar sai aka dainajin duriyar ORDINARY PRESIDENT waishin inayake wasu na zargin gwamnatin kasar ta daureshine bayan ansameshi dalaifin wani abu
Amma muna adduar Allah ya bayyanashi
Alzajira.hausa.com.ng
Zukuke samun labarai daban da ban