Gwamnatin kano taware zunzurutu makudan ku dade dan siyan motar alfarma Ga
Ga Sarkin kano na 15 malam Muhammad sunusi lamido
Gomnatin Jiha Kano Ta Ware Naira Miliyan 670 Domin Sauyawa Sarki Sunusi Lamido Sanusi Mota
Gwamnatin jihar Kano zata sayi motar alfarma da darajan ta yakai miliyan 670 naira ga Sanusi Lamido Sanusj
Gwamnatin jihar Kano, karkashin jagorancin Abba Kabir Yusuf, ta cire kudi a asusun jihar Kano da kananan hukumomi 44 don Siyan Motoci na Alfarma don Sanusi Lamido Sanusi. Jimlar adadin shine ₦ 15,227,272 x Daga kowacce Karamar hukumar acikin 44 lgas = ₦ 670,000,000,000.
Wannan bayanin yana kunshe ne a cikin takarda da lambar lamba MLG / SNSNTLGD / 166T / 6 ya kasance 25/3/2025. Kamfanin da aka bayar da kwantiragin don siyan motar shine Sottom .
A halin yanzu, Kano yana fuskantar karancin ruwa da wutar lantarki, wanda ya haifar da karuwar Rashin Ayyukan yi.
Da kuma chututtuka da aketa fama gashi Asubutochi babu kulawa yadda yakamata gamarasa lafiya da masu jinya
Yakamata gwamnan kano ya maida hankali Akan al,umar jahar kano wajan magunguna da kara yawan ma aikata sunyi karanchi a asubutochi
Bawai a maida hankali wajan siyawa sarki motar alfarma
Munasan muji raayoyinku akan abubuwa da suka shafi jahar kano dama sauran bangarorin Gwamnatin jahar
Allah yasa mudache amen
@Aljazirahausa.com.ng