IRAN TA SHIRYA SIYEN JIRAGEN YAKI 40 DAGA CHANA

LABARI DA DUMI DUMINSA: Iran na shirin kulla babban yarjejeniyar sayen jiragen yaki 40 daga China!

Jamhuriyar Musulunci ta Iran na shirin sayen fiye da jiragen yaki 40 na Chengdu J-10C daga China, a wani mataki da ke nufin ƙarfafa tsaron sojin saman ƙasar.

Wannan yarjejeniya mai girma na daga cikin manyan tsare-tsaren Iran na sabunta da kuma ƙarfafa sojojinta, musamman bayan karin hatsaniyar da aka samu tsakanin Iran da wasu ƙasashe.

Jiragen J-10C na daga cikin sabbin jiragen yaki masu fasahar zamani, waɗanda ke da ƙwarewar kai hari daga nesa, saukin motsi, da fasahar kaucewa harin makaman zamani.

Iran na fatan wannan sayayya za ta haɓaka ƙarfin kare kanta da inganta matsayinta a fagen tsaro da diflomasiyya a yankin Gabas ta Tsakiya.

A GEFE GUDA

kasar koriya ta arewa tana kokarin kulla halaka chini kaiyar nukiliyata da IRAN 🇮🇷 Biyo banya wani mummunan hari da Amurka takaiwa Iran 🇮🇷 inda shugaban kasar king Jong  yanuna bachin ransa akan harin da akakaiwa Iran din yace a shirye yake daya bawa iran nukiliyarta  dazata yaki Amurka da ita sabida rainin da Amurka takewa Iran

Akasar Iran 🇮🇷 ana chigaba da murna da farin cikin da samun nasara da Iran din tayi akan Isra’ila dubban yan kasar ne ke dafifi akan tituna sana murna da jin dadin samun nasarar datayi

Allah yasa mudace yakuma chigaba da bawa muslinchi nasara a duk inda suke a fadin duniya baki daya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *