Labari da dumi duminsa
Tsowan mataimakin shugaban kasa Najeriya alh atiku abubakar
Yafuta daga jam’iyyar PDP hakan yabiyo bayan wata takardar da mataimakin shugaban kasa yarubuta na futa daga jam’iyyar
A baya bayan nandai anga mataimakin shugaban kasa alh atiku abubakar yanata kokarin kafa wata sabuwar jam’iyyar adawa da hadaka ADC inda aka hangi Tsowan gwamna kaduna malam nasiru ilrufai yakoma chiki daga bisani aka hangi Tsowan minister sadarwa Dr isah Ibrahim fantami shima yanata zuwa tarukan jam’iyyar na ADC
Manyan yan siyasa kasar nata tururuwar komawa sabuwar jam’iyyar adawar inda aka hangi tsohon gwamnan Roches okoroch shima achikin jam’iyyar
Kura nata kara karfi Achikin jam’iyyar ADC inda jam’iyyar APC maimulki take kara tsorata da jam’iyyar hadaka ta ADC
Inda suke matsa kora akan zawarchin tsohon gwamnan Kano ENG rabiu musa Kwankwaso daya dawo jam’iyyar APC yabar jam’iyyar tasa ta NNPP
Abu dai kamar wasa yana naima yazama gaske ina ake sa ran gwamnan biyar zasu koma jam’iyyar APC nanda wani wata mai kamawa
Alh atiku abubakar tsohon mataimakin shugaban kasa Najeriya ana Tunanin jam’iyyar ADC zasu tsadashi takarar shugaban kasa 2027 idan Allah yakaimu shin mai kuke tunani azabe mai zuwa zaa kada jam’iyyar APC kokuma za akai rana
Munaso muji ra ayinku a comment
Aljazirahausa.com.ng
