Hukumar EFCC tayi babban kamu

Hukumar yaki da chin hanchi da rashawa wato efcc tayi babban kamu a inda takama jarumar tiktok wacce tayi fuce akafar sada zumunta wato murja Ibrahim Kunya A inda ake zarginta da chin mutunchin Naira Achikin wani otal inda hukumar tayi alwashin gabatar da ita a gaban doka domin ta girbi abunda ta aikata,

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *