YANZU-YANZU: Tinubu ya dakatar da Gwamnan jihar Rivers da mataimakinsa na tsawon watanni 6, ya kuma kafa dokar ta baci a jihar. Biyo bayan rikichin dayake faruwa dashi da majalisar jahar