YANZU-YANZU: Gwamnan Jihar Ribas, Siminalayi Fubara, ya isa Salvation Ministries dake GRA, Fatakwal, a safiyar Lahadi, inda ya halarci wani taron coci.
Wannan matakin ya karyata jita-jitar da ake yadawa cewa yana boye a gidan gwamnatin jihar Bayelsa bayan dakatar da shi. Tunbayan da rigimar gwamnan dashi da mai gidansa minister Abuja wike tadau tsamari ainda yan majalisar jahar ta Rivers suke yunkuri tsigeshi da kuma kin.hanashi shiga harabar majalisar dan yagabatar da kasafin sabuwar shekara tundaga nan rigimar ta sake daukar sabon Salo inda daganan maigirma Shugaban kasa Najeriya Balo Ahmad tinubu yadauki matakin gaggawa inda nantake yabada umarnin State emergency yadakatar da Gwamnan da yan,majalisar jahar har natsawan wata shida Tundaganan ne Al-umar nigeria suka shiga tofa albarkachin bakinsu
TSOHON MATAIMAKIN SHUGABAN KASA NAJERIYA ALH ATIKU ABUBAKAR YAYI TARON MANEMA LABARAI
Tsohon mataimakin Shugaban kasa Najeriya alh atiku abubakar yanu washin jin,dadinsa da Shugaban kasa Bola Ahmed tinubu yadauka yakara dachewa wannan matakin Kamar chin zarafin damakuradiya,ne kuma yakara dacewa babu inda dokar kasa tabawa Shugaban kasa daya chire gwamna me chi kuma yanuna Allah wadai da matakin da Shugaban kasar yadauka kuma yace baza suyi shuru su kyaleba duk meyuwa zasuyi dan,ganin andawowa da Gwamnan mulkinsa
Izuwa yanzu Gwamnan yayi taran magoya bayansan inda yake basu hakuri dasubi umarnin dasu zauna lafiya kada suyi tashin hankali subi komai asannu danganin andawo masa da mulkinsa hannunsa
Allah sa mudache amen Yabamu zaman lafiya Aduniya dama nigeria baki daya amen
Aljazirahausa.com.ng