- A Hukumance:
Bayan sallamar Thiago Motta Juventus ta tabbatar da Igor Tudor a matsayin sabon kocin kungiyar
Igor Tudor ya rattaba hannu kan yarjejeniyar da kungiyar har zuwa watan Yunin 2026.
Kungiyar Tabada sanarwa korar kochin natane nan take biyo bayan shan kashi da take fama da ita duba da rashin nasara a wassanni da dama Abayadai anta yada jita jitai kan kungiyar zata kori me horarwar daga baya tafuto ta musanta saidai yanzune kungiyar taga bazata iya zuba ido achi gaba da tafiyar biri ayashi Nan take sabo kochin ya karbi chigaba da ragamar kungiyar muna fatan da alama kwalliya zata biya kudin sabulu
Baya bayannan kungiyar kwallon kafa ta Leicester city itama ta dabda korar kochin nata Ruud van Nistelrooy bayan shima ya gaza nasara a wassanni da dama tun bayan barowarsa daga mun united yagaza nasara ko daya dukkannin wassanni daya buga