SHUGABAN HUKUMAR YAN,SANDA TA NAJERIYA TAJANYE GAIYATAR DA TAYIWA SARKIN KANO MALAM MUHAMMAD SUNUSI ii
Dafarko dai hukuma ta turawa masarauta Kano ta kardar gaiyatar sarki kan wasu abubuwa dayafau a bikin Sallah karama
Ansamu matsaloli abikin sallar karama a inda sarki yake gabatar da hawan Eid a inda wasu batagari suka tayar da rigima suka kaiwa sarki sunusi hari hartakai da fada ya kaure ansani raunika da salwantar Rai guda daya duba da abinda yafaru yan,siyasa suka maida abun yazama siyasa hartakai da kowana bangare suna futowa suna sukar junansu A inada hartakai takawo hukumar yan,sanda ta Kano ta gaiyachi shamakin Kano Domin samun wasu bayanai akan abunda yafaru alokachi da akasamu tashin hankalin sai daga baya kwatsam sai akaga wata takarda gaiyatar saikin Kano malam Muhammad sunusi ii daga babban sifeto yan,sanda kasa inda lamarin yasake tsamari manyan lauyoyi sunata tofa albarkachin su inda wasu suke gani baikamata babban sifeto yan,sandan ya gayyachi sarkin ba duba da irin girma da sarautar Kano take da ita kamar chin zarafine ga sarautar Kano
Kwatsam yanzu kuma sai akaga wata sanarwa ga sifeto janar din tafita tajanyewa daga gaiyatar da akeyiwa sarkin Kano malam Muhammad sunu na biyu
Muna adduar Allah yakawo zaman lafiya maidorewa A kasarnan baki daya Amen