Donald Trump na Amurka yasake jadda aniyarsa nakaiwa Najeriya hari

Shugaban Amurka Donald Trump yaske jadda aniyarsa nakaiwa Najeriya hari awani video da yasake yin magana adaran jiya

A cikin daren da ya gabata, Shugaban Amurka Donald Trump yayi jawabi da bakinsa a fadar White House inda ya sake jaddada aniyarsa na cewa ana yiwa Kiristoci kisan kare dangi a Nigeria saboda banbancin addini

Wai Musulmai masu tsatsauran ra’ayin addinin Musulunci suna ta hallaka Kiristoci dubbai a Nigeria

Trump yayi amfani da kalmar cewa Kiristoci a Nigeria suna fuskantar “Existential Threat”, ma’anarta shine hatsarin da wasu mutane suke fuskanta domin a shafesu daga wanzuwa a doron Kasa

Trump yace ya saka Nigeria cikin tsarin Country of Particular Concern (CPC) da zai bashi damar kakaba takunkumi wa Nigeria, kuma ya bada umarni wa mukarrabansa su kawo masa rahoto akan matakin da zai dauka kan Nigeria ba tare da bata lokaci ba

Idan kaji ¥ahud@wan nan sun ambaci Existential Threat to da gaske suke, ko kafin l$ra’iIa ta kaddamar da mamaya a Zirin Gaza bayan harin 8 0ct0ber 2023 sai da sukayi ta ambatar cewa ¥ahud@wa suna fuskantar Existential Threat, akan haka suka afka wa Gaza domin su kawar da H@ma$, suka fake da haka suka ruguza Zirin Gaza

Kuma da wannan sabon sako na D0na|d Tr0mp hakan na nufin ba zai gana da Shugaban Nigeria ba, kuma bai amince da bayanan da ake tayi cewa Musulmai aka fi kashe wa a Nigeria ba Kiristoci ba, kisan da akeyi bai da alaka da banbancin addini balle ayi kisan kare dangi

Donald Trump bai janye aniyarsa ba, ya sake bayyana bakar aniyarsa wa Nigeria, Kasarmu suke nufi da wani abu marar kyau, ba bukatar bawa Kiristocin da ake kashewa kariya ne ba, mafaka kawai suke nema saboda suna son su wargaza Najeriya

Yaa Allah Ka kare Kasarmu Nigeria daga kowace irin fitina da tashin hankali, Ka mayar musu da aniyarsa har kan′ gadon baccinsu

Allah karusa aniyar Amurka da kwawayansu Allah  ka daukaka musulinchi da Musulmai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *